Zan yi wa manufofin kudin Najeriya garambawul idan aka zaɓe ni – Tinubu

Dan takarar shugabancin Najeriya na jam’iyya mai mulki ta APC, Bola Ahmed Tinubu ya ce rashin gamsuwa da gwamnatin Buhari ne da kasashen yammaci ba su ba ya sa ba sa sayar wa Najeriya makaman zamani da fasahar da Najeriya ke bukata wajen yakin ta’addanci.

Chief Bola ya bayyana hakan ne a yayin tattaunawarsa da BBC, jim kadan bayan kammala jawabinsa a Chatham House da ke London, ranar Litinin.

Leave a Reply