‘YAN TAKARAR GWAMNA SUN RATTABA HANNU KAN YARJEJENIYAR ZAMAN LAFIYA A KANO

‘Yan takarar kujerar gwamnan kano a jam’iyyu daban-daban sun rattaba hannu a karon farko kan yarjejeniyar zaman lafiya kafin zabe, lokacin zabe da kuma bayan zabe.

Kwamitin Wanzar da Zaman Lafiya na Jihar Kano wato Kano Peace Committee tare da hadin gwiwa da Majalisar Dinkin Duniya da kwamitin zaman lafiya ta Kasa, su ne suka shirya taron, da zummar wanzar da zaman lafiya a jihar Kano.

Wakilinmu Musa Tijjani Ahmad, na da ci gaban wannan rahoto:-

COVERED:- MUSA TIJJANI AHMAD/ASHIRU RABIU GIDANTUDU

Leave a Reply