‘Ya kamata a ƙyale Cristiano Ronaldo haka’

Kocin Portugal, Fernando Santos ya ce lokaci yayi da mutane za su kyale Cristiano Ronaldo domin ya sarara.

Wata kafar yada labarai a Portugal ta bada labarin cewa Ronaldo ya yi barazanar fice wa daga gasar cin kofin duniya saboda ba a soma wasa da shi ba a tsakaninsu da Switzerland.

Duk da Hukumar kwallon Portugal – FPF ta musanta labarin.

Ronaldo ya raba gari da Manchester United kafin a soma gasar cin kofin duniya a Qatar bayan hirarsa da ta janyo cece-kuce.

Dan kwallon ya lashe kyautar Ballon d’Or har sau biyar.

Ronaldo ne ya fi kowane dan kwallo a Portugal buga wa kasar kwallo inda ya buga mata sau 195 sannan ya ci kwallo 118.

………………………………………………………………………………………

A ci gaba da Gasar cin kofin duniya a Kasar Qatar; Kungiyar Kwallon kafa ta Kasar ………………. Ta lallasa tawagar kungiyar kwallon kafar kasar………………… da ci…………….da…………….. a bugun daga kai sai mai tsaran gida, bayan tashi daga wasan kowa na da daya.

Leave a Reply