Wata Kotun A Janhoriyar Nijer Ta Cirewa Tsohon Shugaban Kasar Mohammad Bazoum Rigar Kariya

Wata Kotu Dake Zamanta A Niamey Babban Birnin Janhoriyar ta Nijer ta cirewa tsohon Hambararren Shugaban Kasar Mohammad Bazoum rigar kariya.

Wannan da na nufin Bazoum zai iya fuskantar Shari’a tuhumar da Gwamnatin Sojojin Kasar Ke yi masa Karkashin Jagorancin Shugaban Kasar Abdurrahman Tiani na cin amar Kasa da kuma yiwa kasa zagon kasa tin a zamanin mulkin sa.

Leave a Reply