Shirin AGILE ya dukufa wajen bunkasa ilmin ‘ya’ya mata a Kano

An bayyana cewa jihar Kano tana karkashin karamin mataki na shirin tallafawa ilmin ‘ya’ya mata na AGILE, wanda ya kunshi Wanda ya hadar da samar da wadataccen ruwa, tsaftar bandakuna da Kuma kayan tsaftar muhalli.

Kazalika an kuma bayyana cewa  duba da gagarumin aikin da aka yi a jihar, nan gaba kada jihar Kano za ta kai babban mataki.

Mai jagorantar bangaren tsare-tsare da kawo cigaban ilimin ‘ya’ya Mata na shirin na AGILE na Kasa Mr. KOFI AKPA, shi ne ya  yi wannan jawabin yayin wata ziyara da tawagar bankin duniya  suka kawo don ganin yanda aikin AGILE  ya  ke gudana a nan jihar kano.

Wakiliyarmu Hauwa’u zubairu Jibia na dauke da cigaban rahoton.

Leave a Reply