Rediyo na isar da sako cikin gaggawa wajen daukar mataki kan ilmin yara-UNICEF

Ranar 13 ga watan Fabrairu ta kowace shekara, rana ce ta bikin ranar rediyo ta duniya, wacce Majalisar Dinkin Duniya ta ayyana a matsayin ranar Rediyo ta duniya.

Ranar Rediyo ta Duniya, rana ce da aka kebe ta don duba tasirin da radiyo ke da shi wajen inganta rayuwar jama’a.

A wannan shiri na “Ilmi Tushen Rayuwa”, Musa Tijjani Ahmad, ya tattauna da Muntaka Mukhtar Muhammad, Babban Jami’i dake kula da fannin ilmi a ofishin hukumar UNICEF dake Kano, Nigeria.

Ga dai yadda tattaunawar ta kasance.

Leave a Reply