Jam’iyyun hamayya na Pakistan sun soki gwamnati kan yarjejeniyar dakatar da bude wutar da mayakan na Taliban da cewa, gwamnatin ita kadai ba za ta yi gaban kanta ba ta yanke wannan shawara ba tare da ta tuntubi majalisar dokoki ba.