Neymar ya fice daga tawagar kasar Brazil sakamakon rauni.

Neymar ya fita daga cikin tawagar kasar Brazil ne sakamakon rauni da ya samu a karawar da kasar ta brazil tayi da kasar Serbia a ranar alhamis.
A ranar juma’ar nan ne dai kungiyar kwallon kafa ta kasar Brazil ta tabbatar da cewa Neymar da Danilo Duka ba zasu sami damar karawa da Switzerland ba a ranar litinin.
Sannan akwai rade-radin cewa zasu iya kin buga wasan karshe da kasar zata buga da kasar Cameroon.

Leave a Reply