Mataimakin Gwamnan Kano yayi rantsuwar kama aiki

A cigaba da bukukuwan murnar ranar dimokaradiyya a Nijeria, mun yi waiwaye kan kujerar mataimakin gwamnan jihar Kano a mulkin dimokaradiyya, tun daga jamhoriyya ta biyu, kawo yanzu.

Ga wakilinmu na ofishin mataimakin Gamna, Musa Tijjani Ahmad