Hukumar dake kula da yawan bude idanu ta jihar kano ta bukaci ‘yan jihar da su kara mai da hankali wajen farfado da kayayyakin al’adu da na gargajiya, domin kara bunkasa fannin yawon bude ido musamman ma ga baki ‘yan kasashen ketare, domin bunkasa tattalin arzikin jihar.