An yabawa kungiyar ma’aikatan Radio da Talabijin da Al’adu da wasannin gargajiya ta jihar Kano, RATTAWU game da tarihin da ta kafa na shirya shan ruwa a duk shekara.

Jawabin yabon ya fito ne daga bakin tsohon shugaban gidan rediyon jihar Kano, Umar Sa’id Tudunwada.