Kungiyar kwadago tace Albashin N615,000 Shi Ne Mafi Dacewa ga ma’aikatan Najeriya

Shugaban Ƙungiyar Ƙwadago ta NLC Joe Ajaero, ya ce biyan Naira 615,000 a matsayin mafi ƙarancin albashi shi ne iya abin da ya fi dacewa a
aiwatar domin inganta rayuwar ma’aikatan Najeriya.
Joe Ajaero ya bayyana
haka ne a hirarsa da gidan talabijin na Channels kan batun
ƙarin
mafi
ƙarancin albashi a Najeriya.A ranar Litinin
Gwamnatin Tarayya ta sanar da
ƙarin albashi da kashi
25 da kashi 35, ’yan fansho kuma kashi 20 zuwa kashi 28 na abin da ake biya a
yanzu

Sai dai gamayyar ƙungiyoyin

ƙwadagon sun yi watsi da ƙarin
da cewa ya yi ka
ɗanShugaban ƙungiyar
ta NLC ya ce suna samun matsin lamba da ma’aikata a matsayinsu na shugabanni a bangare
guda kuma gwamnati na sukar su.Leave a Reply