Jaruma Priyanka Copra ta cinye abincin da suka girka domin sayarwa.

Jaruma Priyanka Copra ta kare da cinye abinci da aka yi a gidan abincin da ta gina a birnin Newyork. A wasu hotuna da jarumar ta masana’antar shirya fina-finai na Bollywood, ta gayyaci magoya bayan ta gidan abincin mai suna SONA;  amma sakamakon dadin abincin da suka girka ta cinye abincin cikin murna da farin cikin.

 Jaruma Priyanka Copra, ta kuma bayyana cewa tana matukar kaunar abincinsu na gargajiyar kasar India.

Leave a Reply