Hukumar Hana Sha Da Fatauchin Miyagun Kwayoyi Ta Kasa NDLEA Tace Zata Fara Yin Gwajin Kwakwalwa Kafin Aure

Nangaba kadan za’a fara gwajin kwa-kwalwa kafin Aure Duba da yadda ake yanwan Samun masu ta’ammali da miyagun kwayoyi a gidajen aure.
Babban Kwamandan hukumar hanasha da miyagun kwayoyi ta kasa shiy jihar Kano Abubakar Idris Ahmad yake wannan bayani ga manema a ofishin sa,
Kwamandan Idris Ahmad yace zasu mikawa gwamnatin jihar da ta tarayyar Nigeria akan Duk wanda za’yi ga duk wanda za’yi aure maza da mata.
Kazalika yakuma bayyana cewa a yanzu haka duk Shawar wari sunyi nisa ga ga masana doka dakuma malamai akan magace yawaitar shan da fataucin miyagun kwayoyi a jihar Kano da kasa baki daya
Daga karshe Kwamandan Abubakar Idris Ahmad yayi ya bukaci Al’umma dasu bawa hukumar goyan baya wajan magance harkar shaye shaye dakuma safar miyagun kwayoyi

Leave a Reply