Gwamnatin Kano ta janye dokar hana bin wasu tituna ga yan adaidaita sahu 

ye dokar ne saboda biyayyar da yan adaidaita sukai ga dokar da Kuma yadda al’umma suka koka a rana ta fara aGwamnatin jihar Kano ta janye dokar takaita hanyoyin bin masu babura mai kafa 3 na Adaidaita sahu har zuwa nan gaba. 

Shugaban Hukumar karota Baffa Babba Dan agundi ne ya bayyana hakan yayin wani taron manema labarai a ofisoshin sa.

Yace an janiwatar da dokar a jihar Kano .

Ya kara da cewa sun dauki matakin ne saboda kamfanin da suka dora wa alhakin samar da motocin haya da za su karade birnin bai shirya ba.

Leave a Reply