Dole ne Najeriya tayi Sabbin Shugabanni

Tsohon shugaban kasar Olusegun Obasanjo, ya Bayyana Hakan ne a Legas a wajan taron shugabannin Majalisar Methodist na Afirka da taron shugabannin kungiyar mata, a cewarsa, rashin tsaro ya sanya kasar nan Cikin hadari, da Rashin wahala da yunwa.
Kazalika obsanjo, ya ce idan har aka daidaita al’amura dole ne shugabanni su farka kan aikin da ya rataya a wuyansu domin samar da ingantacciyar duniya ga daukacin ‘yan Najeriya.

Leave a Reply