Cristiano Ronaldo ne ya nemi na saki wannan Video – Piers Morgan

Fitaccen dan jaridar kasar birtaniya Piers Morgan ya bayyana cewa danwasan na Manchester United Cristiano Ronalda shine ya nemi da ya fitar da wannan faifan
bidiyo yayinda yake zanatawa da kafar watasa labarai ta Talksport, sannan ya kara da cewa shi a ganinsa dan wasan mai shekaru 37 yayi haka ne don huce haushi
da kuma damuwar da yake ciki tsakaninsa da kungiyar ta Manchester united, yace “cristiano ne ya nemi da na saki wannan bidiyon, yace kuma yasan wasu zas kalubalance shi saboda gaskiya daci gareta amma shi har a zuciyarsa yasan gaskiya yafada.

Leave a Reply