Chelsea ta karbi aron Joao felix daga Atletico, Arsenal na neman hazard

Dan wasan mai shekaru 23 ya koma kungiyar ta chesea ne bayan da ya sake tsawaita kwantaraginsa a kungiyar ta altetico madrid
Joao felix dai na da manema da dama ciki harda kungiyar arsenal mai jan ragamar teburin firimiyi.
yayin jawabin gabatarwa felix ya bayyana cewa Kungiyar kwallon kafa ta chelsea na daya daga cikin manyan kungiyoyi kwallo a duniya
don haka dole ne yayi alfahari da zuwansa.

Kungiyar kwallon kafa ta arsenal dake jan ragamar teburin firimiya na sha’awar dauko dan wasa eden hazard daga real madrid
kamar yadda jaridar Mediafoot ta rawaito.
hazard mai shekaru 32 ya koma real madird ne daga chelsea akan kudi €100 a kakar wasan 2019

Leave a Reply