You can advert on our website, this is the best place to advert due to high traffic on our website.

Shugaba Donal Trump na Amurka, yayi amai ya lashe akan harba makami mai linzami ga Iran

Kafofin yada labaran Kasar Amurka sun sanar da cewa Shugaba Donal Trump na Amurka, amince da harba makamai masu linzami zuwa Kasar Iran; sannan daga bisani yayi amai ya lashe. Jaridar New York Times, ta … Continue ReadingShugaba Donal Trump na Amurka, yayi amai ya lashe akan harba makami mai linzami ga Iran

Shedu na cewa Yarima Mai Jiran Gado na kasar Saudiyya, Mohammed Bin Salman nada hannu a kissan Jamal Kashoggi

 An samu kwararan shaidu da ke nuna cewa Yarima Mai Jiran Gado na kasar Saudiyya, Mohammed Bin Salman da wasu manyan jami’an gwamnatin kasar na da hannu a kisan Jamal Kashoggi. Wani rahoton wata mai … Continue ReadingShedu na cewa Yarima Mai Jiran Gado na kasar Saudiyya, Mohammed Bin Salman nada hannu a kissan Jamal Kashoggi