Benzema ya fice daga tawagar faransa

Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta France da Read Madri Karim Benzema ya fiche daga tawagar yan wasan da zasu wakilci france
a gasar cin kofin duniya sakamakon rauni da ya samu yayin da yake tsaka da karbar horo yanzu haka dai France na tunanin maye gurbin Benzema.

Leave a Reply