Leonel Messi ya dawo cigaba da karbar horo

Danwasa Leonel Messi ya dawo cigaba da karbar horo bayan hutar dashi da mai horaswa Christophe Galtier yayi a wasan da kungiyarsa ta PSG tayi ranar lahadin data gabata sakamakon dan rauni da yake fama dashi a agararsa.
Tuni dai dan wasan kasar Argentina mai shekaru 35 a duniya ya hade da tawagar yan wasan kasar Agentinar don tunkarar gasar cin kofin duniya na shekarar 2022.

Leave a Reply