About Us

OUR MISSION

To safeguard our cultural and moral values as honesty, respect, integrity, and to help improve our youth and women's education and inspire them in contributing to the development of the society.  MANUFAR MU

Kare kyawawan al'adu da dabi'un mu kamar gaskiya, rikon amana, mutunci da taimakawa wajen kyautata tarbiyar matasa da zaburar da su wajen bayar da gudunmuwa domin raya al'umma.

OUR VISION

To proffer educative, entertaining and enlightening programs on national and cultural issues that raise awareness and promote peaceful co-existence in our society.BURIN MU

Samar da shirye-shirye masu  ilimantarwa, nishadantarwa da fadakarwa bisa dokar kasa da al'adun mu, da tabbatar da zaman lafiya tsakanin al'ummar mu.

Contact Us

Privacy Policy

Guarantee Radio Privacy Policy (txt)

Download